LABARINA SEASON 4 EPISODE 7

LABARINA SEASON 4 EPISODE 7

#LABARINA #SEASON #EPISODE

episode series

[vid_tags]

21 Replies to “LABARINA SEASON 4 EPISODE 7”

 1. Aslm Farko sunana Abdallah s adamawee
  Kuma ni bafulatani ne
  Gaskiya banji dadin cin fuska da Kuma cin mutunci da kukayiwa kabilata mai Albarka
  Inda kuka nuna karara wandanda sukayi garkuwa da sumayya Fulani ne wannan cin mutuncin Fulani ne Kai tsaye

  Don haka muna Kira ga Masu shirya wannan film na labarina da ku dau matakin gyara ko Kuma mu dau matakin ma tsauri akan ku

  Nine
  Abdallah s adamawee
  1 National youths leader na kungiyar fulani na JAFDAN
  2 Kuma ne
  North East coordinator na ADLAM fulfulde script Nigeria
  3 nine shugaban kungiyar cigaban matasan Fulani na shongom LGA Gombe state

Leave a Reply